gram news
Аватар канала Trading Square

Trading Square

@tradingsquareking

Welcome to Trading Square📈 We provide valuable insights on Crypto trading, along with educational content and updates to support the growth and understanding of dedicated individuals interested in Blockchain and Web3.

42,894подписчиков

Открыть канал

Последние посты

  • Trading Square

    11 нояб., 18:11

    👏🏼👏🏼👏🏼👏🏼
    1,6606913105Открыть в Telegram
  • Trading Square

    10 нояб., 16:24

    Mutane sun fara gane darajar ire-iren waɗannan wayoyin, yanzu mutane sun ma daina yi musu kallon ƙabilun wayoyi. Irin tarihin da iPhone da Samsung suka kafa da karɓuwan da suka samu ya saka ake yima irin su Honor, Xiaomi, Oppo da su Vivo kallon ƙabilu masu wuyan sha'ani ko, wasu ma gani suke kamar wayoyin basu da wata capacity'n kirki🤣Wata Vivo da zaka riƙe billaahillazy ko a iPhone ɗin sai an tona😁Wannan wayar sunanta 𝗫𝗜𝗔𝗢𝗠𝗜 𝟭𝟳 𝗣𝗥𝗢 𝗠𝗔𝗫 🔥Wannan wayar na ɗauke da 12GB RAM da kuma 512GB storage haɗe da processor na Snapdragon 8 elite generation 5 processor. Wayar na da tsawon 6.9 inch da kuma refresh rate 120Hz. Daga cikin abubuwan da zasu tashi kanku da wannan wayar akwai screen da take da shi a bayanta mai tsawon 2.9 inch, kun taɓa ganin iPhone ko Samsung da wannan feature'n?Ga masu ɗaukan hoto, wannan wayar babu ruwanta da cameran baya ko na gaba, duka 50MP capacity ne da su, ka dunga goge ma mutane hadda a video call kenan😎Wannan wayar tanada battery mai 7,500mAh, da kuma 100W fast charging ta cable, da kuma 50W wireless charging. Da irin size na battery'n wannan wayar, daga zero percent zata iya cika a ƙasa da mintuna hamsin. Saboda fast charging system ɗinta ya wuce na su Honor da ke da 11,000 ko 10,000 mAh da kuma 90W ko 80W fast charging.Android version 16 ne a kanta haɗe da Xiaomi HyperOS 3 mai taimaka mata wajen ƙara inganta performance. Babu ƙarya wannan wayar ta yi!Zamu baku wannan wayar a kan farashin: ₦1,050,000 (Miliyan ɗaya da dubu hamsin)Ga masu sayen ɗai-ɗai ko sari, ku tuntuɓemu ta lambar WhatsApp:+2348060294451 🇨🇳 🇳🇬
    2,060321363Открыть в Telegram
  • Trading Square

    9 нояб., 16:25

    https://www.facebook.com/100010733957525/posts/pfbid02pj9CYjnsnT9NfyeeVCnC5zvepPkZvhYyMeNS9kj6RQ6CU9cUfzZ6Fp2CYg2YV54zl/?mibextid=wwXIfr
    FacebookMuhd King CashYa Turo Matan Ta Inbox kala kala Yaga Naki basu Fuska Bare ya samu wani makami Ya Biya a Kwace Facebook Account dina Shiru nan ma Yaga Babu labari Abun Yafi Karfin sa Ya Koma Kan WhatsApp dina...
  • Trading Square

    9 нояб., 01:30

    Babu wani lokacin da zaka yi building a kasuwar crypto koma web3 ɗin gaba daya da ya wuce irin wannan lokacin. Idan kace ma mutane nasara bata ga rago sai wani yace maka kai kana ji da kanka kana ji kamar kai kaima kanka. Gani nai an cika twitter da koke-koken kasuwa tana bada kashi🤣Ai indai da gaske kake to babu lokacin da zaka samu natsuwa da kasuwa kamar irin wannan lokacin. Ba ina nufin ka tattari kuɗi ka kai ma kasuwa bane. Wannan lokaci ne da idan kana son koyon wani sabon abu, ko building wani abu cikin natsuwa zakai abinka babu fargabar missing wani trend tunda kowa ya koma gefe kasuwa ta watse.Influencers suna yi muku wayo suna baku labarai masu firgitarwa, wani yace muku yayi asaran manyan kuɗaɗe, wani ma ce muku zai yi crypto ta ƙare. Ko kaji influencers suna tambayarku shawaran wani business zasu fara yi🤣Alhalin suna nan sun fake suna zuba ido suna jiran daidai lokacin da kasuwa zata dawo, kai kuma saidai kaji labari daka baya, idan kukai wasa kuma kune zaku dawo ku Lula jirgin kasuwar sama a baro a can ku rikito.Babu wani lokaci da nake jin daɗin mayar da hankali kan kasuwar crypto kamar irin wannan lokutan, inshaAllaahu zan dawo active sosai a X da Trading Square.https://x.com/muhd_cash/status/2119600674757329253?a=ZOmxMLDyeSbPx_WTpoc&s=19
  • Trading Square

    7 нояб., 19:10

    📢 Wadanda suke tambayar Personal Mentorship akan 'Advance' SMC da 'Price Behavior' domin su samu karin kwarewa da Experience akan Technical Analysis su rinka nemo Signal da kansu suna Trading ko kuma su gyara kusakuren su a Technical Analysis;Personal Mentorship Opened, Only 10 Slots Available.Zamu dauki iya mutum 10 yanzu sai kuma nan gaba in sha Allah. Ba'a daukar mutane da yawa sbd kowanne shi kadai za'a rinka attending dinsa.DM @msidwk if you're interested.
    1,860171412Открыть в Telegram
  • Trading Square

    7 нояб., 07:42

    Barkanmu da safiya jama'ar square🧡💛https://x.com/muhd_cash/status/2118971970037420056?a=VvTU5Z7deSKDz8C-XXs&s=19
  • Trading Square

    6 нояб., 14:13

    переслано из @fulatancrypto

    Funded account cikin sauki.Signal up here: https://www.mubite.com/register?ref=FulatanCrypto
    1,870видео20Открыть в Telegram
  • Trading Square

    4 нояб., 08:01

    Kamar yadda muka sanar a jiya cewan yau ne zamu buɗe registration na Square VIP. Alhamdulillahi lokaci yayi, duk mai sha'awar yin register zai iya yi yanzu. Bank Details: Bank: Opay Bank Account: 7064586472 Name: Tasiu Shu’aib Contact details: 09077726667
  • Trading Square

    22 сент., 19:35

    Crypto mai abin mamaki... Alhamdulillah 🙏👀🔥
  • Trading Square

    22 сент., 19:07

    Use small amount
  • Trading Square

    22 сент., 19:07

    CKNAaAgULzreuEvJ8C2hGuAPcxSUZmGHhXTos5E4FGdC
  • Trading Square

    22 сент., 07:34

    Alhamdulillahi, wani ɓangare daga ribar dana samu a satin daya wuce daga trading... 🔥Wani darasi zaka rubuta mana guda ɗaya akan trading wanda mutane zasu amfana?https://t.me/based_eth_bot?start=r_EngineerAdam123Har yanzu dai da Basedbot nake trading.
    1,6803482Открыть в Telegram
  • Trading Square

    21 сент., 11:36

    Apply good risk management
  • Trading Square

    21 сент., 11:36

    CBLgLg4rjkqqwXuZjR1WAqWet2vR68Vne32J2bFLpump
  • Trading Square

    19 сент., 18:06

    CauBax2LYd2rLaLMaFRhgCzreTw3XbC6ErbbhE7jPpja
    3,12031142Открыть в Telegram
  • Trading Square

    19 сент., 17:57

    Use small amount
  • Trading Square

    19 сент., 17:57

    CauBax2LYd2rLaLMaFRhgCzreTw3XbC6ErbbhE7jPpja
  • Trading Square

    19 сент., 11:23изменён

    Pls Ai mana share a Tseratar da Mutane daka Hannun inyamuraihttps://www.facebook.com/share/19aL6Aqx36/?mibextid=wwXIfrAje aita danna Votes sau Uku UkuAje Opera Ayi Aie Chrome Ayi Aje Facebook Ayi hakan ne zai watsa Komai 😹😹
  • Trading Square

    18 сент., 20:05

    переслано из @scth_communityy

    TECHNICAL ANALYSIS ADVANCED VIDEOTasirin FAIR VALUE GAP (FVG) a market✍️ISMAIL IBN ABDULLAH✍️
    3,650видео4016Открыть в Telegram
  • Trading Square

    18 сент., 18:59изменён

    Muna Bukatar share Mazajen Famahttps://www.facebook.com/share/1Fo4ZzhUaQ/?mibextid=wwXIfrAje aita danna Votes sau Uku UkuAje Opera Ayi Aie Chrome Ayi Aje Facebook Ayi hakan ne zai watsa Komai 😹😹https://neis.ng/civicpolls
Скачать ряд в CSV

Ссылки

Бот обратной связи для своего канала — бесплатно

Подписчики пишут боту, вы отвечаете реплаем, ваш аккаунт скрыт. Создаётся в одно касание.

Как это работает →
Создать бота