gram news
Datti Assalafiy Tech channel avatar

Datti Assalafiy Tech

@dattiassalafiytech

BismilLahi Tawakkaltu alalLah Wa la haula wala Quwwata illa bilLah🙏

ProjectsENOther

74,900subscribers

Open the Channel

Latest posts

  • Datti Assalafiy Tech

    18 Sept, 04:47

    Matasan da suka mutu a cell din jami'an tsaro na Civil Defense dake jihar Niger
    5,340video2693215833Open in Telegram
  • Datti Assalafiy Tech

    12 Sept, 07:24

    Image from a post by Datti Assalafiy TechImage from a post by Datti Assalafiy Tech
  • Datti Assalafiy Tech

    23 Aug, 10:27

    Har yanzu suna cigaba da raba kyauta, ku yi registrar 👇 https://temu.com/u/AOu46GVSUaeaF
    TemuPlease act fast, it’s only available for a limited time!Just one click on the link I'm sharing will make a huge difference.👇
    14,00013103Open in Telegram
  • Datti Assalafiy Tech

    2 Aug, 17:45

    KUDIX – Sabuwar mafita ga masu harkar P2P, sayan DATA da sauransu!https://kudix.app/join?ref=EED12CDFShin kana gudanar da cinikin P2P a DEX? Kudix an kirkire shi ne domin ya saukaka maka dukkan mu'amalolinka cikin sauri da aminciDa zarar ka tura USDT dinka, tsarin Kudix zai yi canjin USDT zuwa Naira cikin gaggawa, sannan ka tura kukinka kai tsaye zuwa asusun bankinka ba tare da bata lokaci ko wahala baBa haka kadai ba! da Kudix zaka iya: 👇 1- 💰 Canja USDT zuwa Naira cikin sauri2- 📶 Siyan Data a farashi mai sauki3- 📱 Siyan Airtime na dukkan layukan sadarwa4- ⚡ Biyan kudin wutar lantarki cikin sauki5- 📺 Biyan kudin Cable TV kamar DStv, GOtv, Startimes, da sauran makamantansu cikin sauri.
    One Wallet. Every Payment.KudiX — Convert NGNKudiX is a digital wallet that lets you deposit, convert, withdraw, and spend digital dollars in Naira with fast bank transfers and seamless bill payments.
    18,40060112Open in Telegram
  • Datti Assalafiy Tech

    5 Jul, 09:24

    Refarrel code 77225875
  • Datti Assalafiy Tech

    5 Jul, 09:24

    Image from a post by Datti Assalafiy TechImage from a post by Datti Assalafiy Tech
    15,900103Open in Telegram
  • Datti Assalafiy Tech

    5 Jul, 09:23

    Image from a post by Datti Assalafiy TechImage from a post by Datti Assalafiy TechImage from a post by Datti Assalafiy TechImage from a post by Datti Assalafiy Tech
    14,00041Open in Telegram
  • Datti Assalafiy Tech

    5 Jul, 09:23

    INTERLINK NETWORK UPDATEYanzu haka an fara sayen interlink network duk akan farashin saman da Naira dubu 2 kowani guda dayaDuk wanda ya kammala KYC zaiyi migration a tura masa zuwa cikin wallet dinsa, idan ya ga dama ya sayar ko ya ajiyeAna mining din Interlink duk bayan awa uku zuwa hudu, wanda basu fara ba zasu iya farawa yanzu, ga |ink 👇 https://interlinklabs.ai/77225875Ko a je Palystore kayi searching Interlink network, sai ayi singup da gmail, a kirkiri ID da paswardSai abi wadannan hanyoyi guda hudu da nayi screenshot a hoto, a saka wannan referral code 77225875, za'a samu ITLG guda 1000Daga nan sai a cigaba da mining kuma a gayyaci 'yan uwa su faraKar a manta ga refarrel code 👇👇 77225875
    InterlinkJoin Interlink via 77225875 - Earn Rewards on the Human NetworkYou've been invited to join Interlink by 77225875. Onboard with proof of personhood, AI security, and earn real crypto rewards on the Human Network.
    14,5002421Open in Telegram
  • Datti Assalafiy Tech

    30 Jun, 06:05

    Image from a post by Datti Assalafiy TechImage from a post by Datti Assalafiy Tech
    15,60025843Open in Telegram
  • Datti Assalafiy Tech

    30 Jun, 06:05

    PI NETWORK YA SHIGA GOGAYYA DA SU APPLE, GOOGLE DA MICROSOFT!!!Abubuwa uku mahimmai da pi network ta gabatar a jiya ranar bikin Pi2day🔥Yayin da mafi yawancin mutane a cikin harkar Crypto suke zuba ido suna jiran ganin farashin Pi yayi tashin gwauron zabi, su kuwa Pi Core Team babban shiri suka fito da shi na yadda Pi zai zama babban jigo a daukacin duniyar Intanet (Web2 da Web3).A bukin Pi2Day na jiya, Core Team sun saki wasu manyan abubuwa guda uku masu girgiza duniyar crypto da internet, wadanda ke nuna cewa Pi ba wai coin na gama-gari ba ne kawai, asali ma yana so ya kafa daular da zata raba gari da su Apple, Google, da MicrosoftGa muhimman abubuwa guda uku da ya kamata kowane Pioneer ya sani: 👇 (1) SOLO HOST (Juya Kwamfutarka ta Zama Supercomputer) 💻 Wannan wani sabon tsari ne a Pi Desktop (na kwamfuta) wanda zai baiwa masu ƙera manhajoji (Developers) damar kawo apps na
    16,10071722Open in Telegram
  • Datti Assalafiy Tech

    15 Jun, 05:21

    MINING YA DAWO..Mining na Telegram mai inganci ya dawo, sun gyara kuskurensu, sannan sun canza saloTelegram sun kawo sabon mining mai suna GRAM domin su farfado da TON block chain din suGa |ink ku yi register ku fara mining GRAM tun yanzu 👇 https://t.me/Gramnetwork_bot?startapp=467642224Abin burgewa shine, wannan GRAM mining din kana tarawa zaka iya siyar da abinka a black market ba sai an jira ba, yanzu haka mutanen mu suna saya shigen irin yadda akayi na Pi da Sidra
    TelegramGram NetworkGramnetwork $GRM Community mining access UK for other all the user early GH/s power (Early Access Now)
    19,50070562116105Open in Telegram
  • Datti Assalafiy Tech

    12 Apr, 20:35edited

    Yadda jirgin yaki ya babbake bayin Allah a kasuwar Jilli
    37,600video451403015147Open in Telegram
  • Datti Assalafiy Tech

    8 Apr, 18:09

    FACE VERIFICATION YANA DA MUTUKAR MUHIMMACHI A GEMGALA😊KUMA LALLE ANA SAMUN ALKHRY DA GEMGALAdomin na cire kudi ba sau Daya ba sau biu ba A GEMGALAKuma kaima zaka iya samu mutukar kayi join kayi aiki kamar hakaBuga game din domin Tara pointsKasance Mai Dora videos ko kallon videos Domin Tara points Manhaja ce ta social media kamar TikTok Saida banbanchin su su Wann Duk abnda kayi ana biyan ka neRefering watou gayyata Duk mutum Daya ka gayyata akwai 10k points Mutukar yayi full verificationWatou shi Wann point din da zarar yakai 100k to kana da 10$ kenen
    GemgalaGemgala - Party & Chat & GamesPlay games, earn money, and invite friends! 🚀 Level up your fun with our app. Start now! 📲💰
    37,1004512644Open in Telegram
  • Datti Assalafiy Tech

    6 Apr, 06:33

    Image from a post by Datti Assalafiy TechImage from a post by Datti Assalafiy Tech
    30,40023112Open in Telegram
  • Datti Assalafiy Tech

    6 Apr, 06:32

    PI NETWORK SUN FARA SECOND MIGRATIONTun kusan sati uku da suka wuce Pi Network suka fara second migration zuwa wallet, wato a wannan second migration din suna hadawa da bonus na yawan referral dinka da suka tsallake KYC da bonus na security circleSannan wadanda basu samu first migration ba zasu samu matukar sun cika ka'ida, kuma Pi Network sunce zasu fifita first migration akan second migrationPi network suna ta nanata maganar cewa kafin mutum ya samu second migration na Pi dinsa sai ya saita 2FA, shine ka daura email address dinka a kan Pi da kake mining, da kuma confirming wallet a mainnet checklist step 3Sun kawo wannan tsarin ne saboda su tsare dukiyar mutane daga sharrin scammers A halin da ake ciki wasu har sun fara samun second migration na Pi din su, don haka ayi kokarin cika ka'idar da suka gindayaWadanda suka batar da Passphrase dinsu suna da damar da zasu canza wani
    30,900947533Open in Telegram
  • Datti Assalafiy Tech

    6 Apr, 05:57

    Ana samun alkairy sosai da GEMGALAManhaja ce wacce ake buga game a Tara points ko kallon videos ko Dora videos kamar irin na TikTok Shima ana Tara pointDa zarar points din yakai 100k 10$ kenen Kuma zaka cire nan takeAkwai stari na referral suna bada points sosai Duk mutum Daya 10k points kaga a mutum goma ka samu 10$ kenen Kuma zaka cire kayar KaGa link ga nan ga masu shaawa#Note baa saka ko sisi Ana bukatar face verification domin Kammala setting na accountshttps://getblock.me/u/25583477
    GemgalaGemgala - Party & Chat & GamesPlay games, earn money, and invite friends! 🚀 Level up your fun with our app. Start now! 📲💰
    21,20031532Open in Telegram
  • Datti Assalafiy Tech

    30 Mar, 05:05

    Muna da babban zargi a kan wannan bature na Amurka da yake yawan zuwa birnin Jos yana ingiza kiyayyar addini, yayi wannan bidiyo a lokacin da harin ya faru ana kona gawar Musulmai
    29,300video1584720191411Open in Telegram
  • Datti Assalafiy Tech

    30 Mar, 05:03

    30,600video418332Open in Telegram
  • Datti Assalafiy Tech

    30 Mar, 05:03

    26,700video425431Open in Telegram
  • Datti Assalafiy Tech

    30 Mar, 05:03

    Zaku ji anan Kiristocin Birom suna cewa a tattare hanya
    25,100video4013115Open in Telegram