gram news
Trading Square channel avatar

Trading Square

@tradingsquareking

Welcome to Trading Square📈 We provide valuable insights on Crypto trading, along with educational content and updates to support the growth and understanding of dedicated individuals interested in Blockchain and Web3.

44,100subscribers

Open the Channel

Latest posts

  • Trading Square

    24 Sept, 07:51

    Kuje Kuita Zabar Atiku 🕺🏽🤝🕺🏽https://www.facebook.com/share/p/1BzBkUKqfX/?mibextid=wwXIfr
    FacebookLog in or sign up to viewSee posts, photos and more on Facebook.
    1,670236Open in Telegram
  • Trading Square

    24 Sept, 07:32

    https://www.facebook.com/share/p/1CEMzaBz27/?mibextid=wwXIfrDan Allah ai mana share kada mu fada Hannun inyamurai
    1,6702043Open in Telegram
  • Trading Square

    23 Sept, 18:27

    Use small amount
  • Trading Square

    23 Sept, 18:27

    GMsatc3SK9Y1GWeS9Brt1PutMYkbwb1fSc4V7NMoaRt
    Image from a post by Trading SquareImage from a post by Trading Square
  • Trading Square

    23 Sept, 17:42

    Airdrop akan BSCGalibi in mutun ya zama eligible yana samun Big Short na $9. Wannan wani project ne mai suna Big Short akan BSC suka ware token guda 7B zasu rabawa mutane airdrop ga active traders. A yanzu haka market cap ɗin sa $2.5 million, ATH kuma $4.5 million.Zaku iya dubawa ko kun dace, ku fara pasting na wallet address ɗin ku ta EVM da kuma SOL, idan kuka ga kun samu, sannan daga baya kuyi connecting wallet kuyi claiming.Ga llnk ɗin dubawa: https://airdrop.bigshort.xyz/?ref=EVM-OQXTWannan shine CA na Token ɗin da suke bada airdrop ɗin sa:0x7C46508F0937A0C8Fb4C34fA20Fef70eC9a6BbBbUbangiji Allah ya bada sa'a.DYOR please. Sannan ayi disconnecting wallet bayan anyi.
    Image from a post by Trading SquareImage from a post by Trading SquareImage from a post by Trading Square
    1,990283Open in Telegram
  • Trading Square

    23 Sept, 12:33

    Ai mana share sako yaje duk inda Akeso
  • Trading Square

    23 Sept, 12:32

    https://www.facebook.com/share/p/19PvgDAsFk/?mibextid=wwXIfr
  • Trading Square

    23 Sept, 12:32

    YAN CRYPTO NA BAUCHI, KUNA CIKIN ALKHAIRI, IN SHA ALLAH! 💪🏾Mai Girma ɗan takarar Gwamna a ƙarƙashin jam’iyyar APM, Mai Rogo Yakubu Adamu Mai Farin Jini na Matasa Ya bamu damar shirya masa Gagarumin Taro a Jihar Bauchi wanda Yake da shirin Taimakon matasa Yan CyrptoWannan taro ba wai taro ne na koyar da ilimin Crypto kawai ba Za mu yi amfani da wannan dama ne domin bayyana wa ɗan takarar ainihin buƙatu da ƙalubalen da ’Yan Crypto na Bauchi ke fuskanta, da kuma irin abubuwan da za su taimaka wajen inganta rayuwarsu da makomarsu a matsayin matasaAkwai dubban ’Yan Crypto a Bauchi, kuma adadinsu na da matuƙar yawa. Idan aka cire Jihar Kano, ba na tunanin akwai wata jiha a Arewa da ta tara ’Yan Crypto masu yawa kamar BauchiSaboda haka, ko da ɗan takarar ya yi alkawarin samar da makaranta koyarwa da makarantu na fasahar zamani Na Crypto idan ya samu dama, wannan kaɗai zai iya zama wani babban mataki wajen bunƙasa ilimi da dogaro da kai tsakanin matasa Yan Crypto na BauchiKuma ba Bauchi kaɗai za mu tsaya ba Abin da muke son ginawa ya fi haka girma. Za mu yi ƙoƙarin amfani da wannan dama a sauran jihohin Arewa domin jawo hankalin masu neman shugabanci kan buƙatun matasanmu ’Yan Crypto, tare da ƙarfafa hanyoyin da za su taimaka musu su dogara da kansuBabu wani community da ya kamata a raina idan aka yi la’akari da yawan ’Yan Crypto da ke Arewa. Don haka, ba za mu bari wannan dama ta wuce a banza ba. Za mu yi amfani da ita wajen neman hanyoyin ƙarfafa rayuwar matasanmu ta kowace hanya mai amfani da halalSaboda haka, muna kira gare ku, ’Yan Crypto ku yi amfani da damar ku da hankalinku Ku duba manufofin kowane ɗan takara, ku fahimci abin da yake shirin yi wa matasa da kuma al’ummar ku, sannan ku yanke shawarar da ta dace da makomarku da muradunkuDa mun kammala Bauchi, na Next Shine JIGAWA! 💪🏾
    Image from a post by Trading SquareImage from a post by Trading Square
    2,09022211764Open in Telegram
  • Trading Square

    22 Sept, 19:35

    Crypto mai abin mamaki... Alhamdulillah 🙏👀🔥
    Image from a post by Trading SquareImage from a post by Trading Square
    459174Open in Telegram
  • Trading Square

    22 Sept, 19:07

    Use small amount
    68372Open in Telegram
  • Trading Square

    22 Sept, 19:07

    CKNAaAgULzreuEvJ8C2hGuAPcxSUZmGHhXTos5E4FGdC
    Image from a post by Trading SquareImage from a post by Trading Square
    68288Open in Telegram
  • Trading Square

    22 Sept, 07:34

    Alhamdulillahi, wani ɓangare daga ribar dana samu a satin daya wuce daga trading... 🔥Wani darasi zaka rubuta mana guda ɗaya akan trading wanda mutane zasu amfana?https://t.me/based_eth_bot?start=r_EngineerAdam123Har yanzu dai da Basedbot nake trading.
    Image from a post by Trading SquareImage from a post by Trading Square
    1,6803482Open in Telegram
  • Trading Square

    21 Sept, 11:36

    Apply good risk management
  • Trading Square

    21 Sept, 11:36

    CBLgLg4rjkqqwXuZjR1WAqWet2vR68Vne32J2bFLpump
    Image from a post by Trading SquareImage from a post by Trading Square
    2,280315Open in Telegram
  • Trading Square

    19 Sept, 18:06

    CauBax2LYd2rLaLMaFRhgCzreTw3XbC6ErbbhE7jPpja
    Image from a post by Trading SquareImage from a post by Trading SquareImage from a post by Trading Square
    3,12031142Open in Telegram
  • Trading Square

    19 Sept, 17:57

    Use small amount
    3,00083Open in Telegram
  • Trading Square

    19 Sept, 17:57

    CauBax2LYd2rLaLMaFRhgCzreTw3XbC6ErbbhE7jPpja
    Image from a post by Trading SquareImage from a post by Trading Square
  • Trading Square

    19 Sept, 11:23edited

    Pls Ai mana share a Tseratar da Mutane daka Hannun inyamuraihttps://www.facebook.com/share/19aL6Aqx36/?mibextid=wwXIfrAje aita danna Votes sau Uku UkuAje Opera Ayi Aie Chrome Ayi Aje Facebook Ayi hakan ne zai watsa Komai 😹😹
  • Trading Square

    18 Sept, 20:05

    forwarded from @scth_communityy

    TECHNICAL ANALYSIS ADVANCED VIDEOTasirin FAIR VALUE GAP (FVG) a market✍️ISMAIL IBN ABDULLAH✍️
    3,650video4016Open in Telegram
  • Trading Square

    18 Sept, 18:59edited

    Muna Bukatar share Mazajen Famahttps://www.facebook.com/share/1Fo4ZzhUaQ/?mibextid=wwXIfrAje aita danna Votes sau Uku UkuAje Opera Ayi Aie Chrome Ayi Aje Facebook Ayi hakan ne zai watsa Komai 😹😹https://neis.ng/civicpolls